Potato chips

Wannan girki yana da matukar dadi ga dandano yarana na kaunar wannan girki.
Potato chips
Wannan girki yana da matukar dadi ga dandano yarana na kaunar wannan girki.
Umarnin dafa abinci
- 1
A feraye dankali a wanke shi a yanka shi slice sai a zuba a cikin ruwa a debo gishiri karamin cokali a zuba abarshi tsawon mintuna 10.
- 2
A dauko wannan dankalin da aka jika a tsame a kwalanda a daurayeshi saboda gashirin ya ragu baa son gishin yayi yawa idan an daurayeshi akwai gashirin daya shiga jikinsa ya wadatar.A tsane shi a tabbatar babu ruwa a jiki.
- 3
A zuba mai a kasko a dora a kan wuta abarshi yayi zafi sosai sai a dibi dankalin ana zubawa a soya sai yayi brown sai a kwashe, abarshi ya tsane sosai zaa iya ajiye shi har tsawon sati biyu.
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Meerah Snacks And Bakery know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai