Steps
- 1
Da farko zaki tsince dattin shinkafar, ki wanke ki rege sai ki dora a wuta ya dahu. Idan ya dahu ta isa tukawa sai ki tuka tuwonki ki kwashe.
- 2
Miyar kuma zaki fara tafasa nama da albasa da kayan dandano. Sai ki zuba markaden tumatir,attaruhu da albasa. Idan ya fara soyuwa sai ki zuba agushi da kabewa ki zuba manja ki bari ya soyu. Zaki iya dafa kabewar da agushin a tukunya daban idan ya dahu sai ki zuba acikin miyar.
- 3
Sai a yanka alayyahu a wanke a zuba a cikin miyar, bayan mintu biyu sai a kashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Mridula Srivastava
-

Padmini Venkatesan
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

kairynel
-

J.A.B.
-

Yellow Rice with Vermicelli الرز الأصفر مع شعريه
Layla (lulu)
-

Strawberry Cream Cheese French Toast
Donovan Benak
-

Passi Vikshali
-

Areeba Masroor
-

Miemie's Chop
-

Hina Ibrahim
-

Maryam Sa'id
-

Zahra Shaikh
-

Anita
-

Haya Ali
-

Rekha Rathi
-

Bibhasini Patra
-

Deezees Cakes&more
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11492003






Comments