Umarnin dafa abinci
- 1
Kidora sugar rabin kofi a kan wuta ki rage wuta har ya narke ki jujjuya,kisami bowl ki zuzzuba aciki,Ki hade madara da kwai ki zuba rabin cup na sikari aciki kiyi blending kikawo wannan bowl din da kika zuba dafaffen sugar ki zuba aciki
- 2
Ki zuba ruwa a tukunya ki jeresu kamar zakiyi moi moi ki dora a nan wuta kirufe samansu da foil paper ki dafa tsawon 10 minutes ki juye a plate
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11509908




sharhai