CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Wainar shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Wainar shinkafa ainihin hoton girkin

Wainar shinkafa

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

Tanada dadi sosai nafisonta da kuli da alayyahu.

Tanada dadi sosai nafisonta da kuli da alayyahu.

Kara karantawa

Wainar shinkafa

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

Tanada dadi sosai nafisonta da kuli da alayyahu.

Tanada dadi sosai nafisonta da kuli da alayyahu.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Farar shinkafa
  • Flour
  • Tuwo
  • Mai
  • Yeast
  • Alayyahu
  • Tumatur da albasa
  • Kanwa
  • Hadin kuli
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan zakiyi masa Zaki jiqa shinkaparki tayi 3to4hr idan tajiqa kinwanke ki markada ki dafa shinkafa ko tuwo kisa cikin qullunki kisa flour da yeast kihadesu sosae karkisa ruwa dayawa kiyi da kauri sosae kibarshi yatashi Zaki iya barinshi yakwana ko km kibashi hour dayawa ki aje wuri mezapi.

  2. 2

    Idan ta tashi kiyanka albasa kisa gishiri kisa ruwan kanwa Dan kashe yami sekidora tanda kan wuta tayi zafi seki xuba mai kinasoyawa.

  3. 3

    Idan tayi kijuya harkigama,inkingama kiyanka alayyahu kitafasa shi kisa masa gishiri kixuba kan masarki kiyanka albasa da tumatur kizuba kisa hadin kulinki.ur masa ix ready 😋😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar February 19, 2020 13:30
Sokoto

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Wainar Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Macaroni da dankali na musamman
  2. Buttercream frosting
  3. Caramel Candy
  4. Shawarma
  5. Soyayyar Indomie da kwai
  1. Soyayyar doya da miyar kwai
  2. Buttercream frosting
  3. Shawarma
  4. Ginger lemonade
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11607165
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close