CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alalar kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alalar kwai ainihin hoton girkin

Alalar kwai

Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
Sokoto

Alalar kwai

Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
Sokoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. 4eggs
  2. Tattasai danyye
  3. Jan tattasai
  4. Tomato
  5. Albasa
  6. Maggi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki fasa kwai kisa a bowl ki zuba Maggi ki kada.

    Alalar kwaimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Saiki yanka tattasai da tumatur albasa da lawashin albasa idan kina bukata

    Alalar kwaimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki zuba yankaken kayan miya acikin kwai ki kara kadawa

    Alalar kwaimatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki zuba hadin ciki ledar ki kulle saiki Dora ruwa idan sunyi zafi sai ki saka alalar kwai ki barshi ya dahu kamar yanda ake alala.

    Alalar kwaimatakin girki4 hoto
    Alalar kwaimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Saiki yanka yanda kikeso. Anaci da sauce ko shinkafa.

    Alalar kwaimatakin girki5 hoto
    Alalar kwaimatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
rannar February 21, 2020 19:40
Sokoto
Am Maryam sa'id known as tastychop by Mrs abdoul an agriculturist, cooking is my hobby, baking is my true passion.i love and enjoy eating delicious I made.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Glazed doughnut
  2. Small pizza
  3. Potato Lollipop
  4. Cookies
  5. Gurasa
  1. Fanke2
  2. Cookies
  3. Dankali with scrambled egg
  4. Shinkafa da wake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11613272
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close