Gurasa

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour kofi biyu
  2. cokaliYeast karamin
  3. Gishiri kadan
  4. Kuli kuli
  5. Mai
  6. Yaji
  7. Dandano
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade flour ki sa gishiri kadan da yeast ki juya se ki kwaba da ruwa madaidaita kar yayi kauri kar yayi ruwa

  2. 2

    Se ki aje yayi minti 20-30

  3. 3

    In ya tashi ki dora pan a wuta ki shafa mai kadan se ki kama debo hadin kina zubawa ki barshi ya gasu

  4. 4

    In daya bangaren ya gasu ki juya dayan ma ya gasu

  5. 5

    Daga nan se ki daka kuli-kulin ki tareda dandano da yaji da tafarnuwa

  6. 6

    Ki zuba mai da kuli ki yanka albasa

  7. 7

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes