Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki juye condensed milk dinki a dan bowl saiki mixing dinta ki kawo madaran gari ki juye akai
- 2
Zaki ta mixing har sai kinga sum hade yayi smooth, sannan saiki kala in kina buqata ki qara hade su kiy mixing
- 3
Zaki barshi a dan bowl din saikina dauko doughnut dinki da daya daya kina nitsa kansa a cikin condensed milk din kamar yaje rabi amma kar ya shige gaba daya, saiki samu waya na oven ko tray kina jera su akai, zakiga ki barbada sprinke akan kowanne minti 5 zakiga jikin su ya kame.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11622635




sharhai