Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade flour dinki a bowl,ki saka gishiri,maggi, nikakken tarugu da albasa
- 2
Saiki xuba ruwa a ciki, ki juya da whisk sosai har saiya xama ba lumps
- 3
Ki saka frying pan a wuta, ki xuba manja kadan saiki diba kullun ki xuba a tsakiya ki barshi kaman 2 minutes saikiyi flipping dayan side din shima ya gasu
- 4
Anaci da yaji
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11760286





sharhai