Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara wake na na nika shi na zuba manja na juya na dauko abun tata na tace na juye ruwan cikin tukunya na daura kanwuta na barshi har yatafasa na jika dan tsami yajiku na zuba kan wannan ruwan awaran har yafara hade wa na barshi yagama haduwa na dauko abun tata ina zuba awaran 'a ciki har naga ma na daure na bar ruwan ya tsamai da kanshi na juye kan tire na yanka
- 2
Na fasa kwai na daura mai kanwuta na dauko awaran nasa cikin ruwan kwai nasa cikin mai har yasoyu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11861018




sharhai (4)