Tuwon masara da miyar kubewa bushashiya

Mrs Hanib Oum Hameed @cook_21069414
Tuwon masara da miyar kubewa bushashiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daura a wuta idan y tafasa ki dama garinki da ruwan sanyi sae ki xuba acikin tukunyar kina juya kar yayi gudaji sae abarshi ya nuna
- 2
Idan y nuna ki debo garin ki kin xuba wa acikin talgenki kina tukawa idan kigama sae ki rufe yanda zae silala
- 3
Ki sa manjarki awuta idan yayi zufi kixuba kayan miyarki wandaki daka tare da daddawarki abarshi y soyu idan y soyu sai kizuba ruwa namaki dasu Maggi abar ruwa yaja baya sae ki dauko kubewarki ki kadawa da muburgi.aci lpy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12088900



sharhai