Fanke

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

60mintuna
8 yawan abinchi
  1. 8Filawa kofi
  2. Yis cokali abinci biyu
  3. Bakar hoda cokali abinci daya
  4. Sugar yanda ake da bukata
  5. Man suya
  6. Ruwan kwabi

Umarnin dafa abinci

60mintuna
  1. 1

    Zaki tankade fulawarki saboda kwari sai ki aje gefe ki dauko sugar da bakar hoda da yis ki zuba a mazubi mai kyau sai ki zuba ruwa kadan kiyi ta juyawa har sai sugar da yis din nan sun narke sannan ki dinga zuba fulawarki a hankali kina juyawa kina yi kina kara ruwa har sai ta kwabu tayi lumui,shi ba ruwa-ruwa ba kuma ba tauri ba sai ki rufe shi ruf yadda idan ya taso bazai zube ba.

  2. 2

    Asa mai a wuta idan yayi zafi sai ki dinga gutsirawa da hannu kina sakawa a mai.Idan yayi kyau da kanshi zai dinga tasowa a mai yana juyawa.Idan yanzu zamu kwaba muci sai mu sa kwai mu kara bakar hoda a kwabin.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes