Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu karya taliya kanana sanan mu sa a tafasashen ruwa mu dafata tare da macaroni mu zuba gishiri da mai kadan mu juya.Idan ta dahu sai a tace a kwalenda a wanke da ruwan sanyi.Asa mai a wuta kadan a zuba jajjagen kayan miya a soya su sama-sama a zuba albasa da sinadarin girki/dandano,a zuba macaroni da taliya a juya sai a zuba albasa a sama a rufe,idan tayi yadda akeso sai a sauke.Soyayyar Taliya da Macaroni ta kammala.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12193404





sharhai