Cake Mai kwakwa

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan cake din yayi dadi ga kuma yawa dan nayi anfani da kofi 1 na fulawa

Cake Mai kwakwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan cake din yayi dadi ga kuma yawa dan nayi anfani da kofi 1 na fulawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupFulawa
  2. 4Kwai
  3. 220 gButter
  4. Vanilla flavor 1 teaspoon
  5. 1 cupSukari
  6. Baking powder 1 teaspoon
  7. Kwakwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hada butter da sukari ayi creaming din su har sukarin ya narke se a fasa kwai a zuba acigaba da juyawa asa flavor a motsa.

  2. 2

    A tankade fulawa a hada da baking powder se ake sawa da kadan kadan sannan akawo gurjajjiyar kwakwa a zuba.

  3. 3

    A juya se a shafa butter a gwangwani a barbada fulawa se a zuba a gasa tsahon 30 _35 minutes ya danganta da size din pan din.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes