CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Burodi wanda ba kwai ba madara da butter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Burodi wanda ba kwai ba madara da butter ainihin hoton girkin

Burodi wanda ba kwai ba madara da butter

Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_21450713

Yarana na son burodi ga shi kuma muna lockdown,nayi shi yayi dadi sosai

Yarana na son burodi ga shi kuma muna lockdown,nayi shi yayi dadi sosai

Kara karantawa

Burodi wanda ba kwai ba madara da butter

Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_21450713

Yarana na son burodi ga shi kuma muna lockdown,nayi shi yayi dadi sosai

Yarana na son burodi ga shi kuma muna lockdown,nayi shi yayi dadi sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. 5 cupsFlour
  2. 3 tbspnMai
  3. 1 cupSugar
  4. Yeast 2/1/2teaspn
  5. Salt kadan
  6. Ruwan dumi1cup
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sa yeast acikin kwano mai tsafta,ki zuba ruwan duminki da sugar kadan,sai kirufe yayi kamar minti biyar.zakiga yatashi yayi kumpa to yeast dinki yana da kyau.

  2. 2

    Ki tankade flour,sai kisa sugar,da mai ki,sai ki juya sai ki dauko ruwan yeast din ki zuba a ciki ki juya sosai ki dan qara ruwa mai dumin sai ki juya sai ya hade,sosai sai ki dauko wani kwano ki shafa Mai aciki sai ki juye kwabin a ciki ki rufe tsawon minti 30.

  3. 3

    Kije ki kunna oven dinki yayi zafi,I dan kika ga kwabin ya tashi sai ki qara boga shi sai ki yanka shape din da kike so sai ki shafa mai a pan dinki sai ki jera kisa a waje mai dumi ki barshi,na tsawon minti 30,zai qara tashi sai kisa a oven kiqasa,amma wutan kar yayi yawa.

  4. 4

    Kiqasa na minti 30,zakiga yayi golden brown.shikenan burodin ki yaqasu aci dadi lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_21450713
rannar April 20, 2020 14:28

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Soft BREAD
  2. Cucumber & Apple Salad
  3. Flat bread
  4. Tuwon dawa da miyar zogale,shuwaka da gyada
  5. Coated Filled doughnut
  1. Super soft bread roll
  2. Vegetable Soup
  3. Cucumber & Apple Salad
  4. Tuwon dawa da miyar zogale,shuwaka da gyada
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12200770
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close