Qosai(Akara)
Aci da abu mai dumi Kamar, kunu da sauransu 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki fara sirfa waken har sai hancinshi yafita saiki xuba a blender ki xuba attaruhun da albasar kiyi blending yayi laushi saiki xuba a bowl ki xuba sinadaran dandanon ki bugashi sosai.
- 2
Sai ku dora frying fan da mai idan yayi xafi sai dinga sakawa daidai yadda kikeso. Idan y soyu saiki kwashe. Aci ana dangwalar yaji ansha d abu mai dumi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12253266








sharhai