Simple fried rice and cabbage

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tarugu DA albasa
  3. Green beans DA carrot
  4. Cabbage
  5. Mai
  6. Kayan dandano DA kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nayi per boiling din shinkafa ta nasa agefe

  2. 2

    Nazuba Mai akasko nazuba mai DA albasa sannan nazuba yankanku kayan lambuna da nikaken taruguna

  3. 3

    Nasoya sannan nazuba shinkafa dasu kayan kamshi dana dandano m,naxuma ruwan nama yakarasa dahuwa.

  4. 4

    Nayanka cabbage nasamai bama shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

Similar Recipes