Kosan Doya

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

Domin Ramadan , Barkanmu da Shigowa wata me albarka Allah yayaye mana wanan musiba data kunno kai Ameen

Kosan Doya

Masu dafa abinci 14 suna shirin yin wannan

Domin Ramadan , Barkanmu da Shigowa wata me albarka Allah yayaye mana wanan musiba data kunno kai Ameen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Doya Rabin
  2. 2Tarugu
  3. 1Tattasai
  4. 1Albasa madaidaiciya
  5. Gishiri kadan
  6. Curry Rabin cokalin shayi
  7. Mai Dan suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan kinfere doyarki seki wanketa, kisaka abin goga kubewa ta kananan hujin kigogata duka, seki saka markadadden kayan miyar Dana lisaafa da gishiri dakuma curry da Albasa yankakke

  2. 2

    Seki cakuda sosai seki nasa a Ruwan mai yasoyu shikenan

  3. 3

    Aci da miyar kwai, Ko stew ko ahakanma xaki iyacinsa insha Allah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes