CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Chicken cheese patties
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Chicken cheese patties ainihin hoton girkin

Chicken cheese patties

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

#PAKNIG

#PAKNIG

Kara karantawa

Chicken cheese patties

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

#PAKNIG

#PAKNIG

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Flour
  • Kwai
  • Gishiri kadan
  • Butter
  • Baking hoda
  • Albasa
  • Kaza(tsokar a chischis geta)
  • Cheese
  • Maggi
  • Tafarnuwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu tsokar kaza dafaffiya ki dinga tsigarta da hannun, sai ki saka butter da Albasa a wuta ki soya da kazar da maggi da Tafarnuwa.

  2. 2

    Ki samu flour da butter ki hade su wuri daya, sai ki saka baking hoda da kwai da dan ruwa ki kwaba shi kamar zakiyi meat pie.

  3. 3

    Ki mirza, ki samu shape na circle ki yanka dashi.ki saka kayan hadin ki sai cheese a sama.ki rufe da wani irin murfin filawar ki saka bakin fork ki datse.

    Chicken cheese pattiesmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Ki saka a Farantin oven ki gasa, ki shafa kwai a sama

    Chicken cheese pattiesmatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar April 25, 2020 21:35
Kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Chicken Cheese Patties

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sinasir d miyar egusi
  2. Crispy stuffed yamballs
  3. Whipped cream frosting
  4. Electric lemonade
  5. Gulab jamun
  1. Hadin Kayan Marmari 🍉🍎🥭🍏🍒
  2. Alale
  3. Fura mai dabino
  4. Pinacolada
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12274892
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close