Hadin Kayan Marmari 🍉🍎🥭🍏🍒

Ummu Sulaymah @Sulaymah
Maraba da zuwan wata mai albarka "RAMADAN MUBARAK" 🌙
Hadin Kayan Marmari 🍉🍎🥭🍏🍒
Maraba da zuwan wata mai albarka "RAMADAN MUBARAK" 🌙
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kayan marmarin ki sai ki yanka dai dai misali ki cire kwallayen ciki, sai kiyi blending in Kankana ki tace ki zuba ruwan akan fruits inki ki kawo Zuma ki zuba ki juya da kyau. Yana da matuqar dadi ga amfani a jiki musamman aka fara shan shi lokacin buda baki😋
- 2
Asha ruwa lpy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Hadadden Kayan Marmari🤗
Ramadan Mubarak ga dukkan al ummar musulmi baki daya🤗Allah sada muna cikin bayin shi da zai yan ta a wannan wata mai albarka Ameen. Kayan marmari yana da matuqar amfani ga jikin dan adam, shiya Manzon mu Annabi Muhammad SAW yh umar ce mu da in zamuyi buda baki mu fara da danyan abu. Shiyasa koda yaushe nake amfani da su wajen koyi da sunnar ma'aikin mu🤗Iyali nah sunji dadin wannan hadi sosai💃 Ummu Sulaymah -
-
-
Lemun lemu da smoothie na kayan lambu
Yaya Allah ya baki lafia ya dauke wahalaA taya uwar mijina da adua Allah ya bata lafia ya dauke wahala amin #gargajiya #lemu #kayanlambu #ramadan #iftar Jamila Ibrahim Tunau -
Hadin kayan marmari (fruit salad)
Ay wannan hadin abin so ne, ga kara lafiya a jiki sabida vitamins ya kunsa teezah's kitchen -
-
-
-
-
-
Sirrin Kayan Marmari
#DARAJAR AURE. chin Kayan lambu yanada matukar amfani ajikin Dan Adam... Mum Aaareef -
-
-
-
-
Hadin kayan marmari
wannan hadi akwai dadi ga karin lfy dan iyalina sunasan hadin sosai. hadiza said lawan -
-
-
-
-
Miyar kayan lambu
Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman. Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous. Afaafy's Kitchen -
Fruit Salad
Akoda yaushe dan adam ya rinka ci da shan abinchin da ze gina mishi jiki.Musamman ma a lokachin iftar nawata me alfarma watan #Ramadan #FPPC Jamila Ibrahim Tunau -
Hadin Gumba
Yana rikon ciki ba yunwa ba kishirwa musamman in kika yi sahur da shi, ba za ki ji wahalar azumi ba. #paknig Hauwa Rilwan -
-
Hadin alayyahu
Wannan had in yana kara jini ajiki,sannan kuma yana da dadi acishi da shinkafa,couscous ko taliya. Afrah's kitchen -
Milky Fruits Salad
Na jima ban sha fruit salad da madara ba, amma yau danayi naji dadin shi sosai ni da iyali nah🤗😋 Ummu Sulaymah -
Hadin Salad
Wannan kwalliya ta salad mai gida da abokin shi sun yaba da ita😍yasa sun himman tu da cin abincin sosai, kuma naji dadin hakan matuqa#myfavouratesallahmeal Ummu Sulaymah -
Hadin Kankana da Madara
Kankana tana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan-adam,tana taimakawa wajen narkar da abinci ajikin dan-adam cikin tsari,tana dauke da sinadarin dake samar da kariya da rage barazanar cutar hawan jini🍉 Bint Ahmad -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12274258
sharhai