Semovita meat pie
It's very easy to make
Steps
- 1
Zakisamu semovita dinki kixuba a roba sekisa mangyada ki juyashi sosai
- 2
Seki samo ruwa me dan dumi ki kwaba irin ybda xakiyi na flour sekiyita juya harya hade gaba daya kamar haka
- 3
Seki rufe kibarshi yadan dauki lokaci kadan haka
- 4
For the filling xaki fere dankalin turawanki seki dafata da gishiri inya nuna seki sauke ki tsame a basket
- 5
Seki samu nama kisamai kayan qamshi shima ki tafasa ki dakashi a turmi
- 6
Seki sa mai a wuta dan dai2 ki xuva kayan miyanki ki soya sekisa dankalin da naman kidinga jujjuyawa idan ya dakko yi sekisa maggi da kayam qamshi idan ya hade seki sauke
- 7
Seki dakko try da muciya kidinga fadi da kwabin semovita dinki seki yankashi it depends on d shape uhh want seki xuba hadin dankalin ki rufe
- 8
Idan kika tara sekisa mai a wuta idan yayi xafi seki xuba harse yayi brown seki juya dayan side din shima
- 9
Akanso ki xauna a kitchen kinayi kina soyawa sbda idan ya jima baki soyaba yakan manne a try din da aka jera shikenan kingama
Similar Recipes
More Recipes
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Roxi Walker
-

ShaiLeeds
-

ShaiLeeds
-

Delicious butter herb pork tenderloin
Tonya Taylor
-

ShaiLeeds
-

Sheenay Khan
-

Rosalyn John
-

Bakers spice
-

Shazia Shakir
-

Haram Noor
-

Cooking_With_Ainul
-

Keeza Dhingra
-

Hearts Link
-

Julie A Lisco-Smith



















Comments