Umarnin dafa abinci
- 1
Ki daura tukunya akan wuta kisa mai da albasa ki dan razana albasan,kisa attarhu dasu curry tare da dandanon cikin indomie,a gefe ki jika kifinki da ruwan zafi ki wanke tas ki bare kisa ki dan soya sai ki kara ruwa ya tafasa....idan ya tafasa kisa taliyar indomie ki rufe,idan ya nuna ki sauke....
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12339161




sharhai