Faten tsaki

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

inason fate sosai yanada dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yanka albasa sai ki manja a tukunya kisa albasa ki soya sai kisa ajjagen kayan miya kisa ta tafarnuwa ki soya sama sama sai ki zuba ruwa kisa su maggi da curry ki bari ya taffasa sai ki tsakin masara ki bar shi da ruwa ruwa dun zaiyi kauri in ya fara nuna sai ki zuba yakuwan ki bayan minti kadan sai ki sauke zaki iya kara manja a kai in kina so sai kisa yaji kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

Similar Recipes