Kosan doya

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) @nafisaidaya
Na gaji dacin doya da kyau ko pate nace Bari na gwada sarrafa kosan doya Alhamdulillah yayi Dadi kowa ya yaba
Kosan doya
Na gaji dacin doya da kyau ko pate nace Bari na gwada sarrafa kosan doya Alhamdulillah yayi Dadi kowa ya yaba
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu doya ki fere saiki gogata a greater ki tankada flour ki kawo attarugu da albasa ki jajjaga kisa Maggie da Curry da gishiri yanda kikeso saikisa ruwa kadan ki kwaba idan kinaso kisa kwai
- 2
Saikisa Mai a wuta idan yayi zafi ki dauko kwabin kina deba da cokali kina sawa amai kina soyawa saiya soyu ki juya saiki kwashe kina iyaci da yaji
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12379968








sharhai