Hadin couscous da madara

Malleri's Kitchen
Malleri's Kitchen @cook_17958915
Yola

Hadin couscous da madara akwaii shi da saukii ga kuma dadi

Hadin couscous da madara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hadin couscous da madara akwaii shi da saukii ga kuma dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abubuwan bukata

  2. 2

    Da farko zaki samu tsaftattacen couscous naki wanda bbu kwari ko datti ah ciki sai ki zuba ruwan ah ciki ki barshi ki manin mintuna Bihar sai ki zuba madaranki da sugar dinki.....shknn kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Malleri's Kitchen
Malleri's Kitchen @cook_17958915
rannar
Yola
Cooking is my hobby🍽😋💃And I really love my kitchen
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes