CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kwadon rama
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kwadon rama ainihin hoton girkin

Kwadon rama

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

#PAKNIG gaskiya munji dadin kwadon ramar nan sosai ga kara lfy a jiki saboda tana cikin sinadarin vitamin A mai kara karfin gani.

#PAKNIG gaskiya munji dadin kwadon ramar nan sosai ga kara lfy a jiki saboda tana cikin sinadarin vitamin A mai kara karfin gani.

Kara karantawa

Kwadon rama

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

#PAKNIG gaskiya munji dadin kwadon ramar nan sosai ga kara lfy a jiki saboda tana cikin sinadarin vitamin A mai kara karfin gani.

#PAKNIG gaskiya munji dadin kwadon ramar nan sosai ga kara lfy a jiki saboda tana cikin sinadarin vitamin A mai kara karfin gani.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Rama
  • Kuli-kuli
  • Maggi
  • Gishiri
  • Sugar
  • Tumatur
  • Cocumber
  • Albasa
  • Barkono
  • Kayan kamshi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke rama ki zuba a tukunya ki saka ruwa saiki dora akan wuta tayita dahuwa a kalla minti 25 zuwa 30 ta dahu saiki sauke ki kwashe a roba tasha iska ki zuba ruwa ki wanke tatas duk wani kasa-kasa y tafi.

  2. 2

    Saiki zubata a roba mai fadi kina cire duk wani zare-zare na jikin ramar harki gama ki kara wanketa, saiki sakawa kulin ki maggi da gishiri da kayan kamshi da barkono ki kara dakawa.

  3. 3

    Saiki zuba kulin a kwano ki saka sugar ki saka ruwa ki dama shi ki rufe tsahon minti 5 saiki wanke tumatur da cocumber da albasa ki yayyanka saiki duba kulin zakiga ya kumburo saiki juye ramar a ciki ki jujjuya ki zuba tumatur da cocumber da albasar ki rage wani na kwalliya saiki zuba a kwano shikenan aci dadi lfy.

    Kwadon ramamatakin girki3 hoto
    Kwadon ramamatakin girki3 hoto
    Kwadon ramamatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar May 05, 2020 04:59
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Mariya Hamdana
Mariya Hamdana @cook_38680417
April 07, 2023 09:41
Wannan kwadon ban taba cin irinshiba.mun gode da wannan taimakon.
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Rama

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Lemon rice
  2. Spring roll
  3. Kunun gyada da farar shinkafa 😍😘
  4. Simple Rolled Potato
  5. Kunun gyada
  1. Eggless zebra cake
  2. Lemon rice
  3. AWARAR COUS COUS ll
  4. Spring roll
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12412865
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close