AWARAR COUS COUS ll

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Last nayi kulla a leda wannan Kuma ny a containers. #couscous

AWARAR COUS COUS ll

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Last nayi kulla a leda wannan Kuma ny a containers. #couscous

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupCous cous
  2. 4Kwai
  3. Mai
  4. 1Albasa
  5. 2Attaruhu
  6. 1Koren tattasae
  7. Kyn dandano
  8. Kyn kamshi
  9. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Sami cous cous din ki sae ki dafa shi amma yy washar washar sae ki yanka albasa da koren tattasae ki jajjaga attaruhu ki xuba akae ki fasa kwai 3 ki sa kyn dandano da curry d kyn kamshi ki juya sosae sae ki shafa Mai jikin containers din ki xuba hadin ciki sae ki xuwa ruwa cikin tukunya ki jera containers din ciki ki rufe ki barshi y dahu

  2. 2

    Sae ki Dora Mai yy xafi ki fasa kwai ki dinga sawa cikin Kwan kina sawa a Mae idan yy golden brown sae ki juya daya gefen ma yy sae ki kwashe aci d yaji me dadi ko Haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes