CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Watermelon milk shake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Watermelon milk shake ainihin hoton girkin

Watermelon milk shake

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

Kankana wani nau' in fruit ne mai muhimmanci a jikin dan adam ga magunguna da take,wannan watermelon milk shake akwai dadi ga shi kuma natural drink ne.saboda haka 'yar uwa ki gwada zaki ji dadinshi da ke da yara da mai gida👌😋

Kankana wani nau' in fruit ne mai muhimmanci a jikin dan adam ga magunguna da take,wannan watermelon milk shake akwai dadi ga shi kuma natural drink ne.saboda haka 'yar uwa ki gwada zaki ji dadinshi da ke da yara da mai gida👌😋

Kara karantawa

Watermelon milk shake

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

Kankana wani nau' in fruit ne mai muhimmanci a jikin dan adam ga magunguna da take,wannan watermelon milk shake akwai dadi ga shi kuma natural drink ne.saboda haka 'yar uwa ki gwada zaki ji dadinshi da ke da yara da mai gida👌😋

Kankana wani nau' in fruit ne mai muhimmanci a jikin dan adam ga magunguna da take,wannan watermelon milk shake akwai dadi ga shi kuma natural drink ne.saboda haka 'yar uwa ki gwada zaki ji dadinshi da ke da yara da mai gida👌😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Kankana kwallo daya
  2. Madarar gari(kofi daya da rabi)
  3. Sugar kadan
  4. Kankara
  5. Flavour (optional)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki gyara kankanar ki ki cire kwallayen ciki ki zuba a blender kisa sugar kiyi blending dinshi sosai, sai ki tace kisa madara,flavour,da kankara ki juya,idan madarar bata jiba zaki iya karawa yadda kikeso serve and enjoy😋😋.

    Watermelon milk shakematakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki samu kankanarki idan babba ce zaki rabata biyu idan kuma madaidaiciya ce zaki yanke saman,kisa wuka ki yanke kankanar a hankali har ki cireta gabadaya daga jikin fatar idan kinzo kasan zaki iya sa cokali ki kankaro shi yadda zai fita gaba daya kamar yadda yake a hotan kasa👇👇.

    Watermelon milk shakematakin girki2 hoto
    Watermelon milk shakematakin girki2 hoto
    Watermelon milk shakematakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki dakko wuka kina yakawa irin design din da kikeso,ni ga yadda nayi nawa a hotan kasa👇kuma zaki iya barin shi ba sai kin fidda design ba.

    Watermelon milk shakematakin girki3 hoto
    Watermelon milk shakematakin girki3 hoto
    Watermelon milk shakematakin girki3 hoto
  4. 4

    Gashi nan na gama yankawa😍it look so.....😘masha Allah.nagode.

    Watermelon milk shakematakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar May 06, 2020 03:25
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
May 06, 2020 03:36
Masha Allah 😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Brown rice
  2. Farfesun kayan ciki da dankalin turawa food folio
  3. Egg pastries
  4. Peppered chicken
  5. Alalen indomie
  1. Yar tsala
  2. Sandwich
  3. Jallof din Taliya da Alayyahu
  4. Mango juice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12424148
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close