Brown rice

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

#PAKNIG Tanada sauki ga dadi

Brown rice

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

#PAKNIG Tanada sauki ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi hudu
  2. Mai rabin kofi
  3. Seasoning
  4. Spices
  5. Ginger nd garlic
  6. Cinnamon stick
  7. Dark soy sauce
  8. Attaruhu
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko za a fara parboiling rice a tsane a ajiyeta agefe

  2. 2

    Sai a dora tukunya a wuta asa mai asa albasa da ginger da garlic ajuya asa cinnamon stick

  3. 3

    Sai a zuba carrot aciki asa magi asa soy sauce ajuya sosai

  4. 4

    Sai a kawo shinkafar azuba ajuya sosai komai yashiga jikinta sannan asa attaruhu asaka koren tattasai yellow da red a juya

  5. 5

    Sannan asa sweet corn ajuya sosai sai a rufe abarta ta turara zuwa minti biyar shikenan sai a sauke

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes