Sandwich

Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
Kano

Ina matukar sanshi nayi naci ne bayan ansha ruwa kuma kowa na gida yyi santi

Sandwich

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina matukar sanshi nayi naci ne bayan ansha ruwa kuma kowa na gida yyi santi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
10 yawan abinchi
  1. 25Biredi slice
  2. 3 cokaliBama
  3. Salad cream cokali 2
  4. Salad
  5. Tumatir 3 manya
  6. 1Cucumber
  7. 5Tsokar kaza
  8. 5Maggi
  9. 2 cokaliCurry
  10. 2 cokaliThyme
  11. 3 cokaliMai
  12. 1Albasa
  13. 5Atturugu

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    A wanke kaza a tafasa asa albasa maggi da thyme aciki

  2. 2

    Idan ya dahu se se cire tsokar

  3. 3

    Asa mai da maggi curry a pan asoya

  4. 4

    Se a hada bama da ruwa da salad cream

  5. 5

    Se a juya naman acikin bama

  6. 6

    Biredin se asa salad asa naman asa cucumber da tumatir

  7. 7

    Aita maimaitawa har ya kare se araba tsakiya asa tooth pick

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes