Umarnin dafa abinci
- 1
Idan zakiyi sobo zakinemi sobonki me kyau kiwankeshi kisaka a tukunya kixuba ruwa,kisa citta kanumfari,dakuma kanwa kadan domin cire yami.
- 2
Kidora a wuta idan yatafasa kijuye,kiyi blending cocumber dinki kixuba aciki zakibarta ciki for hour idan yayi sekitace kisa tiaras dakuma kayan kamshi kisaka kankara.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12428643




sharhai