Yam egg roll

maimz cuisine @cook_14352740
Cooking Instructions
- 1
A dafa doya sai a daka ta sai a dauko dakakken attaruhu a zuba, a sa seasonings da spices sai chakuda
- 2
Sai a dinga dunkula doyar ana saka dafaffen kwai a tsakiya, sai a saka mai yayi zafi a Wuta sai a dinga saka ball din a cikin kwai sai a saka a flour sai a kuma sawa a kwai sai a saka da dakakken cornflakes sai a soya. Serve well 🤤
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Yam egg rolls Yam egg rolls
I found this recipe here, so easy and tasty. Thank you cookpad. #onerecipeonetree Walies Cuisine
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12467720
Comments