Arabian Buttered Sandwich
#FPPC😋😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisama cup Mai shape tareda aje bread inki a board
- 2
Kidanna cup inki akan bread kamar yadda kk gani
- 3
Ga shape ina
- 4
Kiyayyanka
- 5
Ki maidashi Dan Sauce
- 6
Kishafa butter akan Flat Bread inki zuba sauce inki tareda sa Dafaffen kwai akai bayan kinyi slicing nashi saiki dauko Flat Bread dayan saiki Kara shafa butter ki rufe haka zakiyitayi har kigama
- 7
Inkingama saiki Gasa low heat shkenan
- 8
Done Alhamdulillah
- 9
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12510896













sharhai