Juice din lemon Zaki da karas

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Alhamdulillah ramdhan mabroor. Lemon yanada sauki ga dadin sarrafawa. #FPPC

Juice din lemon Zaki da karas

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Alhamdulillah ramdhan mabroor. Lemon yanada sauki ga dadin sarrafawa. #FPPC

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10 minutes
3 yawan abinchi
  1. 2Lemon bawo manya guda
  2. 3Kara's ja manya guda
  3. Sugar domin dandano
  4. Kankara

Umarnin dafa abinci

10 minutes
  1. 1

    Ga abubuwan da muke bukata a gyare

  2. 2

    Bayan kin gyara Kara's kin cire bayan ki yayyankashi, Sai ki yayyanka lemon bawo shima kicire bayan da kwallayen ki yayyanka. Snanan ki zuba a abin markaden (blender) ki zuba ruwa ki markada har yayi laushi sosia

  3. 3

    Idna yayi laushi Sia ki yace ki saka sukari ki juya ki watsa kankara. Sai a zuzzuba a mazubi.

  4. 4

    A Sha da snayinsa ko da cincin me kwakwa😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes