Kwallon wake (Beans balls)

Ko bance komai b kun san yadda wake yake d amfani sosai ajikin dan Adam kuma gsky ina son wake sosai shyasa nayi amfani da wannan damar n samu wasu hanyoyin sarrafashi kuma yy dadi sosai iyalai n sunyi farin ciki sosai 😋😋😋😀 #FPPC
Kwallon wake (Beans balls)
Ko bance komai b kun san yadda wake yake d amfani sosai ajikin dan Adam kuma gsky ina son wake sosai shyasa nayi amfani da wannan damar n samu wasu hanyoyin sarrafashi kuma yy dadi sosai iyalai n sunyi farin ciki sosai 😋😋😋😀 #FPPC
Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan sune abubuwan da muke bukata wajen yin Kwallon wake (beans balls)
- 2
Zaki wanke wakenki ki daura a tukunya ki dafashi sosai har sai yy laushi sosai idan yy saiki sauke ki zuba shi a wani kwano mai tsafta sai sami cokalinki mai tsafta ki dan daddaka shi yadda zai farfashe
- 3
Saiki zuba attaruhu, Kori, gishiri
- 4
Maggi, abun kamshin girki
- 5
Saiki zuba kifi a kai sannan saiki murmusa shi, saiki hada su duk ki gaurasu sai sun hade jikin su
- 6
Sai kuma ki fara mulmulashi zuwa kwallo, sannan ki fasa kwai dinki a cikin wani kwano daban ki sa masa albasa d kuma abun kamshin girki d Maggi saiki kadashi saiki zuba wannan Kwallon wake naki a ciki ki gauraya su
- 7
Sai ki zuba mai a cikin abun suya marar kamu wato(frying pan) ki daura a wuta idan yy zafi saiki zuba wannan Kwallon wake naki na cikin ruwan kwai ki soya shi idan yy ruwan kasa saiki kwashe idan dayan gefen Yy saiki juya zuwa dayan hk zakiyi harki kammala aci dadi lafiya 😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




















sharhai