Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke ginger da cocumber ki yayyanka, saiki fereye abarba ki wanke ki yayyanka ki hada ginger cocumber da abarba ki saka a blander ki zuba suger da ruwa ki nika saiki tace ki kara zuba ruwa ki nika ki tace saiki kara ruwa ki zuba tiyara pin apple&coconut ki yanka lemon tsami ki matse ki zuba ki saka dan tsami ki jujjuya ki saka a fridge.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12515751







sharhai