Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12739359

Zaki wanke zobonki ki dauraye na'a na'a ki zuba ki daka ginger ki zuba sai ki dora a wuta ki bari ya tafasa sosai
Idan ya tafasa sai ki tace, ki markada cucumber ki tace kisa flavour da sugar sai kisa a fridge.
An kwafa!
More Recipes

sharhai