#Faten tsakin shinkafa

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

Yanada dadi sosai

#Faten tsakin shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barzon shinkafa
  2. yakuwa
  3. maggi
  4. Gishiri
  5. Atarugu
  6. tattasai
  7. albasa
  8. kakidi(kitse)
  9. yaji
  10. tafarnuwa
  11. onga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idankika soya kayan miyarki

  2. 2

    Sekizuba ruwa kizuba maggi dakayankamshi

  3. 3

    Idan yatafasa sekiziba yakuwa

  4. 4

    Shima idan yatafasa seki wanke tsakinki kizuba

  5. 5

    Kinayi kinajuyawa don karya daskare akasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes