Toasted vanilla cake

Ina son duk wani abu daya danganci fulawa nayi wannan cake yayi dadi sosai iyalai na sunyi farin ciki d wannn cake 😍😘
Toasted vanilla cake
Ina son duk wani abu daya danganci fulawa nayi wannan cake yayi dadi sosai iyalai na sunyi farin ciki d wannn cake 😍😘
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki xuba bota d sugar a roba sai ki buga shi d whisker har yyi fari
- 2
Sai ki fasa kwai daya ki buga sannan ki sake fasa wani kwai din ki buga haka zakiyi tasa kwai din daya bayan daya harki gama fasawa
- 3
Sannan ki dauko flour dinki da bakar hoda da vanilla filebo ki zuba amma zaki fara saka bakar hoda d kuma filebo dinki sannan kina zuba flour din har sai yayi daidai kaurin da akeso kar yayi tauri kuma kar yayi ruwa shknn kin gama gwabin toasted vanilla cake dinki saiki dauko toaster dinki ki zuba ki fara gasawa idan yy zakiji kamshi yana tashi sosai saiki bude ki cire ki zuba wani hk zakiyi har ki kammala
- 4
Kuyi girki cikin farin ciki d annashuwa 😍😘
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai