Spring roll food folio

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Flour tiya
  2. Sugar cokali 1
  3. Gishiri cokali karami
  4. Corn four cokali 2
  5. Source din cikin spring roll din
  6. 2Cabbage
  7. 200Karas
  8. 200Green pepper
  9. 50Tarugu
  10. 100Tattasai
  11. Maggi
  12. Curry da thyme
  13. Mai
  14. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Daga farko Zaki tankade flour dinki kisa sugar da Gishiri da corn flour saiki motsa kisa ruwa ki kwaba kada kwabin yayi ruwa ki barshi yayi koda 30 mint sannan ki fara saboda kolallan zasu narke saiki dauko brush ki aza non stick fryn pan ki aza inyayi zafi saiki sa da ya gasu xai taso da kansa saiki sa source dinki kiyi Rollin

  2. 2
  3. 3

    Saikiyi yayyanka su cabbage din ki aza pan a wuta kisa mai kisa albasa da tarugu kisa maggi da curry da thyme ki motsa kisa cabbage fa carrot green paper kisoyasu koda Monti biyar saiki sauke

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes