Vanilla cup cake

Fatima muhammad Bello @cook_18502891
Vanilla cup cake
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12810544

Da farko na hada sugar da butter guri daya nayi ta juyawa har ya narke nafasa kwai najuya 'a Kai nazuba baking powder nayi ta juyawa na kawo flavor na zuba na dauko fulawa ina zubawa kadan kadan ina juyawa har yayi kauri
Na dauko cup dina nazuba ciki sai baking
An kwafa!
More Recipes

sharhai