Dafadikan mai manja

Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
Kaduna State

Kawai naji ina sha awar cin shinkafa mai manja

Dafadikan mai manja

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kawai naji ina sha awar cin shinkafa mai manja

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa Kofi shida
  2. Wake Kofi biyu
  3. Manja Kofi daya
  4. Kayan miya
  5. Kayan dandano
  6. Daddawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki wanke kayan miya kiyi greating din su sai ki zuba manja a tukunya ki soyashi sannan ki zuba kayan miya suma ki soya su

  2. 2

    Idan suka soyo sai ki zuba ruwa dai dai yadda xai isa sai ki gyara waken ki kafin nan ruwan ya tafasa sai ki zuba kayan dandanon ki sannan ki wanke waken ki zuba shima sai kibar shi yadahu har yayi fara taushe sannan ki wanke shinkafarki itama ki zuba sai ki rufe

  3. 3

    Ki barda sai ta kusa dahuwa sai ki yanka albasa kisa aciki kibarsu sukarasa da huwa tare sa a sauke sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
rannar
Kaduna State
inason girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes