Grilled Meat🤤

M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Hadin nama ne mai matukar sauqi da dadi,ga ba bata lokaci cikin minti kasa da 60 ka gama😋🤤
Grilled Meat🤤
Hadin nama ne mai matukar sauqi da dadi,ga ba bata lokaci cikin minti kasa da 60 ka gama😋🤤
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke nama ya fita sosai,a zuba shi a mazubi,a zuba mishi,maggi,onga,mai,kori,spices,rosemerry,bay leaves da dukkan sauran kayan hadin.A bare bawon albasa,a cire 'ya'yan attaruhu da tattasa,a wanke su tas su fita.
- 2
A yanka albasa,attatuhu da albasa a xuba a cikin nama,a shafawa kaskon grilling mai sai a zuba naman,a rufe a dora a wuta a barshi yayi ta dahu har ruwan ya qame.
- 3
Sannan a barshi ya gasu da kansa,amma ana yi ana juyawa sabida kar ya kama,kuma a saka wuta kadan
- 4
Aci dadi lfy😋🤤😝🤤😝🤤
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12825409












sharhai