Tura

Kayan aiki

  1. cous-cous
  2. mangyada
  3. maggi
  4. onga
  5. curry
  6. attaruhu
  7. albasa
  8. koren tattasai
  9. kwai isashe

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki daura ruwan zafinki a tukunya ya tafasa saiki diga mangyada da curry kadan saiki zuba cous-cous dinki ki gauraya kirage tuta kidan barshi ya turara saiki sauke

  2. 2

    Kidaura mangyadanki a wuta yayi zafi saiki zuba yankakkun kayan miyanki da sauran kayan qamshi da kayan dandano ki juyasu sannan kifasa kwanki isashshe saiya soyu

  3. 3

    Sannan kidauko dafaffen cous-cous dinki kizuba akai kiyita juyawa harsai yagama hade jikinsa saiki saike

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sufyam Cakes And More
rannar
Gombe State
I really love everything about kitchen not just only cooking and baking🧑‍🍳♥️
Kara karantawa

sharhai

sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
Sai wanda yaci zaifi tantance ainihin dandanonshi.😍

Similar Recipes