Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12935558

Da farko xaa jajjaga kayan miya asa atukunya
Asa mai da albasa ya soyu
Se a kara ruwa
Ya tafasa asa maggi gishiri black pepper curry da onga
Se na zuba taliyan
Idan ya kusa karasawa se nasa green pepper da albasa da karas
Dama na soya naman kaza se nasa a kai
An kwafa!
More Recipes

sharhai