Soyayyiyar doya me hadi

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Na kasance Ina son doya shiyasa a koda yaushe nake sarrafata ta hanyoyi da dama sabida iyali na su rika jindadi wurin ta bazasu kosa ba

Soyayyiyar doya me hadi

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

Na kasance Ina son doya shiyasa a koda yaushe nake sarrafata ta hanyoyi da dama sabida iyali na su rika jindadi wurin ta bazasu kosa ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Flour kofi daya
  3. Maggi biyu
  4. Kayan kamshi cokali daya karami
  5. Kwai biyu
  6. Yaji
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doya ki wanketa ki yanka dogaye sannan ki dafata amma karta dahu sosae, sae ki kwasheta ki tace.

  2. 2

    Ki tankade flour ki zuba maggi da Kayan kamshi ki juya sosae

  3. 3

    Sae ki dauka doyar ki rika sakata a flour har ki gama

  4. 4

    Sae ki kada kwai ki zuba masa Kayan kamshi ki juya sosae sannan ki rika tsoma doyar da kika saka a flour

  5. 5

    Sannan ki sake sakata a flour da kikayi hadi sannan ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes