Umarnin dafa abinci
- 1
A saka flour,sugar,yeast a kwano a juya sai a kawo Madara Mai dumi a zuba akai a kwaba shi
- 2
A kawo butter da gishiri a saka akan kwabin ayi kneading dinshi na tsahon 15 minutes sai a rufe shi a kwano a saka a waje Mai dumi abarshi yayi 25 minutes
- 3
A dakko a yayyanka Shi sai ayi moulding dinshi ya zama circle sai a jera a baking pan a bar space a tsakaninsu sai a rufe a barshi yayi 5 minutes
- 4
Sai a shafa kwai a kanshi sannan ayi baking na tsahon 25_30 minutes idan ya gasu sai a ciro a oven a shafa butter akanshi
- 5
Tanaaa💃💃💃💃 burodi ya kammala
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12967971





sharhai