Tsami gaye

Tun muna yara muna siyan tsami gaye ban taba yi ba sai wannan karon kuma naji dadinshi sosai domin har yafimin na siyarwa dadi
Tsami gaye
Tun muna yara muna siyan tsami gaye ban taba yi ba sai wannan karon kuma naji dadinshi sosai domin har yafimin na siyarwa dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki xuba sugan ki a tukunya sai ki xuba ruwan ki juya sai ki dora akan wuta ki barshi har y narke bayan y fara narkewa sai ki xuba kalar ki juya
- 2
Sai ki xuba vanilla dinki sai ki kashe wutar ki sauke shi kasa sai ki kawo garin kwalba ki xuba ki juya shi har y hade sugan d garin kwalbar
- 3
Sai ki juye shi a kan parchments takarda ko kuma ki juye a kan leda sai ki shafa mai a jikin muciyar ki ki dan murza shi ma’ana ki fakada shi
- 4
Sai kisa wuka ki yanka shi a tsaye sannan a kwance shikkenan kin gama asha dadi lpy hmm dadi ba’a magana kuyi girki cikin farin ciki d annashuwa taku har kullum umm muhseen's kitchen 😉😍
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai