Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12977786

Zaki hada kankanar da kika cirema kwallo da sprite da ganyen na'a na'a kiyi blending seki tace a jug ki zuba sugar da ruwanblemun tsami ki gauraya.
Seki zuba kankara ko kisa a fridge yayi sanyi...
An kwafa!
More Recipes

sharhai