Hadin Garin Kwaki
Hmm gaskia ina son wannan hadin 😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisama mazubi mai kyau d daukan hankali kizuba garinki zuba ruwa tareda tsiyaye ruwan saiki kara zuba ruwan har datti yazaman babu
- 2
Zuba sugar tareda madaran gari saikizuba ruwa daidai yadda kkso
- 3
At ling last saiki zuba Gyadarki ki zuya kamar yadda kk gani
- 4
Aci dadi lfy 😋😋😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13034283





sharhai