Bandashe
Bandashe yana da saukin sarrafawa ga .
Steps
- 1
Dafarko zaa tanadi ruwan zafi
- 2
Asami mazufi Sai adauko gurasar atsomata cikin ruwan zafin Sai atsameta dan tayi taushi kuma kulin yafi mannuwa jiki wasu kuma suna turarata ne du yadda mutum yake so
- 3
Daman antanadi dakakken kuli dakayan su kabeji da tumatur albasa duka dai kayan hadin idan aka tsamo gurasar daga ruwan zafin Sai adan matse Sai ajeta ah plate akawo dakakken kulin abarbada akai ayaryada man gyada akawo kayan su kabeji azuba akai haka zaatayi hargama adadin gurasar mutum.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shivani gori
-

Annike !:)
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Hema Wane
-

Rita Talukdar Adak
-

Ricardo
-

Nutritional Carrot &Cucumber Salad
Ifeoma Obianagha
-

Sing Pak (Mandvi Pak / Peanut Burfi)
Priyangi Pujara
-

Mukti Sahay
-

Leelumae
-

Indonesian Crispy Fried Banana
Pawon Indo Bule
-

Felix Cortes
-

Chef Marie Ruth Roman
-

Leelumae
-

Robert Gonzal
-

Hiroko Liston
-

Spanish Bean Soup Batch 3 Instapot
skunkmonkey101
-

Scott L. Gresser
-

Justin Daniels
-

Justin Daniels
-

Khets
-

Seafood Fettuccini a la ScottyG
Scott L. Gresser
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13163393











Comments